iqna

IQNA

Wani manazarci dan kasar Iraqi ya bayyana haka a wata hira da yayi da Iqna
IQNA - Ali Nasser ya ce: Gwamnatin yahudawan sahyoniya na kokarin raba kan kungiyoyin gwagwarmaya a kasashen Iraki, Siriya da Lebanon. Amma har yanzu axis na tsayin daka yana da babban ƙarfi kuma yana iya ci gaba da ayyukansa cikin haɗin kai da kuma dakile ayyukan abokan gaba.
Lambar Labari: 3492341    Ranar Watsawa : 2024/12/07

Tehran (IQNA) Bangarori daban-daban a duniya na ci gaba da mayar da martani dangane da kisan da Isra’ila ta yi wa fitacciyar ‘yar jarida a Palestine Shireen Abu Akleh a jiya Laraba.
Lambar Labari: 3487283    Ranar Watsawa : 2022/05/12

Tehran (IQNA) Ofishin yada labarai na kungiyoyin gwagwarmaya r Palasdinawa ya taya sojojin ruwa na IRGC murnar kwato jirgin ruwan Iran da Amurka ta yi fashinsa a cikin teku.
Lambar Labari: 3486514    Ranar Watsawa : 2021/11/04

Tehran (IQNA) kungiyoyin gwagwarmaya r Falastinu sun zargi Mahmud Abbas Abu Mazin da ha'intar al'ummar falastinu, bayan ganawa da manyan jami'an gwamnatin yahudawan isra'ila.
Lambar Labari: 3486254    Ranar Watsawa : 2021/08/30

Tehran (IQNA) ana ci gaba da mayar da martani a duniya dangane da kisan gillar da aka yi wa babban masanin ilimin nukiliya na kasar Iran a jiya.
Lambar Labari: 3485410    Ranar Watsawa : 2020/11/28